Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 15 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَجَعَلُواْ لَهُۥ مِنۡ عِبَادِهِۦ جُزۡءًاۚ إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَكَفُورٞ مُّبِينٌ ﴾
[الزُّخرُف: 15]
﴿وجعلوا له من عباده جزءا إن الإنسان لكفور مبين﴾ [الزُّخرُف: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka sanya *Masa juz'i daga bayinsa. Lalle ne mutum, haƙiƙa, mai yawan kafirci ne, mai bayyanawar kafircin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya Masa juz'i daga bayinsa. Lalle ne mutum, haƙiƙa, mai yawan kafirci ne, mai bayyanawar kafircin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya Masa juz'i daga bãyinsa. Lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan kãfirci ne, mai bayyanãwar kãfircin |