Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 16 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَمِ ٱتَّخَذَ مِمَّا يَخۡلُقُ بَنَاتٖ وَأَصۡفَىٰكُم بِٱلۡبَنِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 16]
﴿أم اتخذ مما يخلق بنات وأصفاكم بالبنين﴾ [الزُّخرُف: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ko za Ya ɗauki 'ya'ya mata daga abin da Yake halittawa ne, kuma Ya zaɓe ku da ɗiya maza |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko za Ya ɗauki 'ya'ya mata daga abin da Yake halittawa ne, kuma Ya zaɓe ku da ɗiya maza |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ zã Ya ɗauki 'ya'ya mãtã daga abin da Yake halittawa ne, kuma Ya zãɓe ku da ɗiya maza |