Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 35 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَزُخۡرُفٗاۚ وَإِن كُلُّ ذَٰلِكَ لَمَّا مَتَٰعُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۚ وَٱلۡأٓخِرَةُ عِندَ رَبِّكَ لِلۡمُتَّقِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 35]
﴿وزخرفا وإن كل ذلك لما متاع الحياة الدنيا والآخرة عند ربك للمتقين﴾ [الزُّخرُف: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Da zinariya. Kuma dukan wancan abu bai zama ba, sai jin daɗin rayuwar duniya nekawai' alhali kuwa Lahira, a wurin Ubangijinka, ta masu taƙawa ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Da zinariya. Kuma dukan wancan abu bai zama ba, sai jin daɗin rayuwar duniya nekawai' alhali kuwa Lahira, a wurin Ubangijinka, ta masu taƙawa ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Da zĩnãriya. Kuma dukan wancan abu bai zama ba, sai jin dãɗin rãyuwar dũniya nekawai' alhãli kuwa Lãhira, a wurin Ubangijinka, ta mãsu taƙawa ce |