Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 36 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَمَن يَعۡشُ عَن ذِكۡرِ ٱلرَّحۡمَٰنِ نُقَيِّضۡ لَهُۥ شَيۡطَٰنٗا فَهُوَ لَهُۥ قَرِينٞ ﴾
[الزُّخرُف: 36]
﴿ومن يعش عن ذكر الرحمن نقيض له شيطانا فهو له قرين﴾ [الزُّخرُف: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya makanta daga barin hukuncin Mai rahama, to, za Mu lulluɓe shi da shaiɗan, watau shi ne abokinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya makanta daga barin hukuncin Mai rahama, to, za Mu lulluɓe shi da shaiɗan, watau shi ne abokinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya makanta daga barin hukuncin Mai rahama, to, zã Mu lulluɓe shi da shaiɗan, watau shĩ ne abõkinsa |