Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 80 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَمۡ يَحۡسَبُونَ أَنَّا لَا نَسۡمَعُ سِرَّهُمۡ وَنَجۡوَىٰهُمۚ بَلَىٰ وَرُسُلُنَا لَدَيۡهِمۡ يَكۡتُبُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 80]
﴿أم يحسبون أنا لا نسمع سرهم ونجواهم بلى ورسلنا لديهم يكتبون﴾ [الزُّخرُف: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna zaton lalle Mu, ba Mu jin asirinsu da ganawarsu? Na'am! Kuma manzannin Mu na tare da su suna rubutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna zaton lalle Mu, ba Mu jin asirinsu da ganawarsu? Na'am! Kuma manzannin Mu na tare da su suna rubutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko sunã zaton lalle Mũ, bã Mu jin asĩrinsu da gãnãwarsu? Na'am! Kuma manzannin Mu na tãre da su sunã rubũtãwa |