Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 9 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَئِن سَأَلۡتَهُم مَّنۡ خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ لَيَقُولُنَّ خَلَقَهُنَّ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الزُّخرُف: 9]
﴿ولئن سألتهم من خلق السموات والأرض ليقولن خلقهن العزيز العليم﴾ [الزُّخرُف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, idan ka tambaye su, "Wane ne ya halitta sammai da ƙasa?" Lalle za su ce, "Mabuwayi Mai ilmi ne Ya halitta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, idan ka tambaye su, "Wane ne ya halitta sammai da ƙasa?" Lalle za su ce, "Mabuwayi Mai ilmi ne Ya halitta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, idan ka tambaye su, "Wãne ne ya halitta sammai da ƙasa?" Lalle zã su ce, "Mabuwãyi Mai ilmi ne Ya halitta su |