Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 33 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿وَءَاتَيۡنَٰهُم مِّنَ ٱلۡأٓيَٰتِ مَا فِيهِ بَلَٰٓؤٞاْ مُّبِينٌ ﴾
[الدُّخان: 33]
﴿وآتيناهم من الآيات ما فيه بلاء مبين﴾ [الدُّخان: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ba su, daga ayoyin mu'ujizoji, abin da yake a cikinsa, akwai ni'ima bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ba su, daga ayoyin mu'ujizoji, abin da yake a cikinsa, akwai ni'ima bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bã su, daga ãyõyin mu'ujizõji, abin da yake a cikinsa, akwai ni'ima bayyananna |