Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 32 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿وَلَقَدِ ٱخۡتَرۡنَٰهُمۡ عَلَىٰ عِلۡمٍ عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الدُّخان: 32]
﴿ولقد اخترناهم على علم على العالمين﴾ [الدُّخان: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun zaɓe su saboda wani ilmi (na Taurata) a kan mutane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun zaɓe su saboda wani ilmi (na Taurata) a kan mutane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun zãɓe su sabõda wani ilmi (na Taurata) a kan mutãne |