Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 18 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿ثُمَّ جَعَلۡنَٰكَ عَلَىٰ شَرِيعَةٖ مِّنَ ٱلۡأَمۡرِ فَٱتَّبِعۡهَا وَلَا تَتَّبِعۡ أَهۡوَآءَ ٱلَّذِينَ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الجاثِية: 18]
﴿ثم جعلناك على شريعة من الأمر فاتبعها ولا تتبع أهواء الذين لا﴾ [الجاثِية: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Muka sanya ka a kan wata shari'a ta al'amarin. Sai ka bi ta, Kuma kada ka bi son zuciyoyin waɗannan daba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka sanya ka a kan wata shari'a ta al'amarin. Sai ka bi ta, Kuma kada ka bi son zuciyoyin waɗannan daba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka sanya ka a kan wata sharĩ'a ta al'amarin. Sai ka bĩ ta, Kuma kada kã bi son zũciyõyin waɗannan daba su sani ba |