Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 37 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَلَهُ ٱلۡكِبۡرِيَآءُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الجاثِية: 37]
﴿وله الكبرياء في السموات والأرض وهو العزيز الحكيم﴾ [الجاثِية: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasa, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai Hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasa, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai Hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima |