Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 6 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱللَّهِ نَتۡلُوهَا عَلَيۡكَ بِٱلۡحَقِّۖ فَبِأَيِّ حَدِيثِۭ بَعۡدَ ٱللَّهِ وَءَايَٰتِهِۦ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الجاثِية: 6]
﴿تلك آيات الله نتلوها عليك بالحق فبأي حديث بعد الله وآياته يؤمنون﴾ [الجاثِية: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ayoyin Allah ne, Muna karanta su gare ka da gaskiya. To, da wane labari bayan Allah da ayoyinSa suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ayoyin Allah ne, Muna karanta su gare ka da gaskiya. To, da wane labari bayan Allah da ayoyinSa suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ãyõyin Allah ne, Munã karanta su gare ka da gaskiya. To, da wane lãbãri bãyan Allah da ãyõyinSa suke yin ĩmãni |