Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 5 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَٱخۡتِلَٰفِ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ وَمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مِن رِّزۡقٖ فَأَحۡيَا بِهِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَا وَتَصۡرِيفِ ٱلرِّيَٰحِ ءَايَٰتٞ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[الجاثِية: 5]
﴿واختلاف الليل والنهار وما أنـزل الله من السماء من رزق فأحيا به﴾ [الجاثِية: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da saɓawar dare da yini da abin da Allah Ya saukar daga sama na arziki, sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta, da juyawar iskoki, akwai ayoyi ga mutane masu yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da saɓawar dare da yini da abin da Allah Ya saukar daga sama na arziki, sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta, da juyawar iskoki, akwai ayoyi ga mutane masu yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da sãɓawar dare da yini da abin da Allah Ya saukar daga sama na arziki, sa'an nan Ya rãyar da ƙasa game da shi a bãyan mutuwarta, da jũyawar iskõki, akwai ãyõyi ga mutãne mãsu yin hankali |