Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 12 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَمِن قَبۡلِهِۦ كِتَٰبُ مُوسَىٰٓ إِمَامٗا وَرَحۡمَةٗۚ وَهَٰذَا كِتَٰبٞ مُّصَدِّقٞ لِّسَانًا عَرَبِيّٗا لِّيُنذِرَ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ وَبُشۡرَىٰ لِلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الأحقَاف: 12]
﴿ومن قبله كتاب موسى إماما ورحمة وهذا كتاب مصدق لسانا عربيا لينذر﴾ [الأحقَاف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali kuwa a gabaninsa akwai littafin Musa, wanda ya kasance abin koyi, kuma rahama. Kuma wannan (Alƙur'ani) littafi ne mai gaskatawa (ga littafin Musa), a harshe na Larabci domin ya gargaɗi waɗanda suka yi zalunci, kuma ya zama bushara ga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali kuwa a gabaninsa akwai littafin Musa, wanda ya kasance abin koyi, kuma rahama. Kuma wannan (Alƙur'ani) littafi ne mai gaskatawa (ga littafin Musa), a harshe na Larabci domin ya gargaɗi waɗanda suka yi zalunci, kuma ya zama bushara ga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli kuwa a gabãninsa akwai littãfin Mũsã, wanda ya kasance abin kõyi, kuma rahama. Kuma wannan (Alƙur'ãni) littafi ne mai gaskatãwa (ga littafin Mũsã), a harshe na Larabci dõmin ya gargaɗi waɗanda suka yi zãlunci, kuma ya zama bushãra ga mãsu kyautatãwa |