Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 13 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ قَالُواْ رَبُّنَا ٱللَّهُ ثُمَّ ٱسۡتَقَٰمُواْ فَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[الأحقَاف: 13]
﴿إن الذين قالوا ربنا الله ثم استقاموا فلا خوف عليهم ولا هم﴾ [الأحقَاف: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda* suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, babu wani tsoro a kansu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, babu wani tsoro a kansu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba |