Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 11 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَوۡ كَانَ خَيۡرٗا مَّا سَبَقُونَآ إِلَيۡهِۚ وَإِذۡ لَمۡ يَهۡتَدُواْ بِهِۦ فَسَيَقُولُونَ هَٰذَآ إِفۡكٞ قَدِيمٞ ﴾
[الأحقَاف: 11]
﴿وقال الذين كفروا للذين آمنوا لو كان خيرا ما سبقونا إليه وإذ﴾ [الأحقَاف: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce wa waɗanda suka yi imani: "Da (Alƙur'ani) ya kasance, wani alheri ne," da ba su riga muzuwa gare shi ba. Kuma tun da ba su shiryu game da shi ba, to, za su ce, "Wannan ƙiren ƙarya ne daɗaɗɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce wa waɗanda suka yi imani: "Da (Alƙur'ani) ya kasance, wani alheri ne," da ba su riga muzuwa gare shi ba. Kuma tun da ba su shiryu game da shi ba, to, za su ce, "Wannan ƙiren ƙarya ne daɗaɗɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa waɗanda suka yi ĩmãni: "Da (Alƙur'ãni) ya kasance, wani alhẽri ne," dã ba su riga muzuwa gare shi ba. Kuma tun da ba su shiryu game da shĩ ba, to, zã su ce, "Wannan ƙiren ƙarya ne daɗaɗɗe |