×

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun ba su ĩko ga abin da ba 46:26 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahqaf ⮕ (46:26) ayat 26 in Hausa

46:26 Surah Al-Ahqaf ayat 26 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 26 - الأحقَاف - Page - Juz 26

﴿وَلَقَدۡ مَكَّنَّٰهُمۡ فِيمَآ إِن مَّكَّنَّٰكُمۡ فِيهِ وَجَعَلۡنَا لَهُمۡ سَمۡعٗا وَأَبۡصَٰرٗا وَأَفۡـِٔدَةٗ فَمَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُمۡ سَمۡعُهُمۡ وَلَآ أَبۡصَٰرُهُمۡ وَلَآ أَفۡـِٔدَتُهُم مِّن شَيۡءٍ إِذۡ كَانُواْ يَجۡحَدُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الأحقَاف: 26]

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun ba su ĩko ga abin da ba Mubã ku ĩko gare shi ba, kuma Muka sanya musu wani irin jĩ da gani dazukãta. Sai dai jnsu bai amfãne su ba, kuma zukãtansu ba su amfãne su ba ga kõme, dõmin sun kasance sunã musu game da ãyõyin Allah, kuma abin da suka kasance sunã aikatãwa na izgili game da shi ya wajaba* a gare su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولقد مكناهم فيما إن مكناكم فيه وجعلنا لهم سمعا وأبصارا وأفئدة فما, باللغة الهوسا

﴿ولقد مكناهم فيما إن مكناكم فيه وجعلنا لهم سمعا وأبصارا وأفئدة فما﴾ [الأحقَاف: 26]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun ba su iko ga abin da ba Muba ku iko gare shi ba, kuma Muka sanya musu wani irin ji da gani dazukata. Sai dai jnsu bai amfane su ba, kuma zukatansu ba su amfane su ba ga kome, domin sun kasance suna musu game da ayoyin Allah, kuma abin da suka kasance suna aikatawa na izgili game da shi ya wajaba* a gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun ba su iko ga abin da ba Muba ku iko gare shi ba, kuma Muka sanya musu wani irin ji da gani dazukata. Sai dai jnsu bai amfane su ba, kuma zukatansu ba su amfane su ba ga kome, domin sun kasance suna musu game da ayoyin Allah, kuma abin da suka kasance suna aikatawa na izgili game da shi ya wajaba a gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun ba su ĩko ga abin da ba Mubã ku ĩko gare shi ba, kuma Muka sanya musu wani irin jĩ da gani dazukãta. Sai dai jnsu bai amfãne su ba, kuma zukãtansu ba su amfãne su ba ga kõme, dõmin sun kasance sunã musu game da ãyõyin Allah, kuma abin da suka kasance sunã aikatãwa na izgili game da shi ya wajaba a gare su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek