Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 27 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَلَقَدۡ أَهۡلَكۡنَا مَا حَوۡلَكُم مِّنَ ٱلۡقُرَىٰ وَصَرَّفۡنَا ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الأحقَاف: 27]
﴿ولقد أهلكنا ما حولكم من القرى وصرفنا الآيات لعلهم يرجعون﴾ [الأحقَاف: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ne, lalle haƙiƙa, Mun halakar da abin da yake kewayenku na alƙaryu kuma Muka jujjuya ayoyi, tsammaninsu za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ne, lalle haƙiƙa, Mun halakar da abin da yake kewayenku na alƙaryu kuma Muka jujjuya ayoyi, tsammaninsu za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ne, lalle haƙĩƙa, Mun halakar da abin da yake kẽwayenku na alƙaryu kuma Muka jujjũya ãyõyi, tsammãninsu zã su kõmo |