×

Tanã darkake kõwane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wãyi gari, bã 46:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahqaf ⮕ (46:25) ayat 25 in Hausa

46:25 Surah Al-Ahqaf ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 25 - الأحقَاف - Page - Juz 26

﴿تُدَمِّرُ كُلَّ شَيۡءِۭ بِأَمۡرِ رَبِّهَا فَأَصۡبَحُواْ لَا يُرَىٰٓ إِلَّا مَسَٰكِنُهُمۡۚ كَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡمُجۡرِمِينَ ﴾
[الأحقَاف: 25]

Tanã darkake kõwane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wãyi gari, bã a ganin kõme fãce gidãjensu. Kamar wannan ne Muke sãka wa mutãne mãsu laifi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: تدمر كل شيء بأمر ربها فأصبحوا لا يرى إلا مساكنهم كذلك نجزي, باللغة الهوسا

﴿تدمر كل شيء بأمر ربها فأصبحوا لا يرى إلا مساكنهم كذلك نجزي﴾ [الأحقَاف: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
Tana darkake kowane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wayi gari, ba a ganin kome face gidajensu. Kamar wannan ne Muke saka wa mutane masu laifi
Abubakar Mahmoud Gumi
Tana darkake kowane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wayi gari, ba a ganin kome face gidajensu. Kamar wannan ne Muke saka wa mutane masu laifi
Abubakar Mahmoud Gumi
Tanã darkake kõwane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wãyi gari, bã a ganin kõme fãce gidãjensu. Kamar wannan ne Muke sãka wa mutãne mãsu laifi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek