Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 28 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿فَلَوۡلَا نَصَرَهُمُ ٱلَّذِينَ ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ قُرۡبَانًا ءَالِهَةَۢۖ بَلۡ ضَلُّواْ عَنۡهُمۡۚ وَذَٰلِكَ إِفۡكُهُمۡ وَمَا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[الأحقَاف: 28]
﴿فلولا نصرهم الذين اتخذوا من دون الله قربانا آلهة بل ضلوا عنهم﴾ [الأحقَاف: 28]
Abubakar Mahmood Jummi To, don mene ne waɗanda suka riƙa, baicin Allah, abubuwan yi. wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba? A'a, sun ɓace musu Kuma wannan shi ne ƙiren ƙaryarsu da abin da suka kasance suna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don mene ne waɗanda suka riƙa, baicin Allah, abubuwan yi. wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba? A'a, sun ɓace musu Kuma wannan shi ne ƙiren ƙaryarsu da abin da suka kasance suna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don mẽne ne waɗanda suka riƙa, baicin Allah, abũbuwan yi. wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba? Ã'a, sun ɓace musu Kuma wannan shi ne ƙiren ƙaryarsu da abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa |