Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 33 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّ ٱللَّهَ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَلَمۡ يَعۡيَ بِخَلۡقِهِنَّ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحۡـِۧيَ ٱلۡمَوۡتَىٰۚ بَلَىٰٓۚ إِنَّهُۥ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الأحقَاف: 33]
﴿أو لم يروا أن الله الذي خلق السموات والأرض ولم يعي بخلقهن﴾ [الأحقَاف: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma ba su gani ba cewa: "Lalle Allah, Wanda Ya halitta sammai da ƙasa kuma bai kasa ga halittarsu ba, Mai ikon yi ne a kan rayar da matattu?" Na'am, lalle Shi, Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cewa: "Lalle Allah, Wanda Ya halitta sammai da ƙasa kuma bai kasa ga halittarsu ba, Mai ikon yi ne a kan rayar da matattu?" Na'am, lalle Shi, Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cẽwa: "Lalle Allah, Wanda Yã halitta sammai da ƙasa kuma bai kãsa ga halittarsu ba, Mai ĩkon yi ne a kan rãyar da matattu?" Na'am, lalle Shi, Mai ĩkon yi ne a kan kõme |