Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 32 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿وَمَن لَّا يُجِبۡ دَاعِيَ ٱللَّهِ فَلَيۡسَ بِمُعۡجِزٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَيۡسَ لَهُۥ مِن دُونِهِۦٓ أَوۡلِيَآءُۚ أُوْلَٰٓئِكَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ ﴾
[الأحقَاف: 32]
﴿ومن لا يجب داعي الله فليس بمعجز في الأرض وليس له من﴾ [الأحقَاف: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda bai karɓa wa mai kiran Allah ba to bai zama mai buwaya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin Shi. Waɗannnan suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai karɓa wa mai kiran Allah ba to bai zama mai buwaya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin Shi. Waɗannnan suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai karɓa wa mai kiran Allah ba to bai zama mai buwãya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin Shi. Waɗannnan sunã a cikin ɓata bayyananna |