Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 12 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱللَّهَ يُدۡخِلُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يَتَمَتَّعُونَ وَيَأۡكُلُونَ كَمَا تَأۡكُلُ ٱلۡأَنۡعَٰمُ وَٱلنَّارُ مَثۡوٗى لَّهُمۡ ﴾
[مُحمد: 12]
﴿إن الله يدخل الذين آمنوا وعملوا الصالحات جنات تجري من تحتها الأنهار﴾ [مُحمد: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah na shigar da waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a gidajen Aljanna, kogunan ruwa na gudana daga ƙarƙashinsu, kuma waɗanda suka kafirta suna jin ɗan daɗi (aduniya) kuma suna ci, kamar yadda dabbobi ke ci, kuma wuta ita ce mazauni a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah na shigar da waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a gidajen Aljanna, kogunan ruwa na gudana daga ƙarƙashinsu, kuma waɗanda suka kafirta suna jin ɗan daɗi (aduniya) kuma suna ci, kamar yadda dabbobi ke ci, kuma wuta ita ce mazauni a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah nã shigar da waɗanda suka yi ĩmani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a gidãjen Aljanna, kõgunan ruwa na gudana daga ƙarƙashinsu, kuma waɗanda suka kãfirta sunã jin ɗan daɗi (adũniya) kuma sunã ci, kamar yadda dabbõbi ke ci, kuma wutã ita ce mazauni a gare su |