Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 13 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَكَأَيِّن مِّن قَرۡيَةٍ هِيَ أَشَدُّ قُوَّةٗ مِّن قَرۡيَتِكَ ٱلَّتِيٓ أَخۡرَجَتۡكَ أَهۡلَكۡنَٰهُمۡ فَلَا نَاصِرَ لَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 13]
﴿وكأين من قرية هي أشد قوة من قريتك التي أخرجتك أهلكناهم فلا﴾ [مُحمد: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa akwai alƙarya, ita ce mafi tsanani ga ƙarfi daga alƙaryarka wadda ta fitar da kai, Mun halaka ta, sa'an nan kuwa babu wani mai taimako a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa akwai alƙarya, ita ce mafi tsanani ga ƙarfi daga alƙaryarka wadda ta fitar da kai, Mun halaka ta, sa'an nan kuwa babu wani mai taimako a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa akwai alƙarya, ita ce mafi tsanani ga ƙarfi daga alƙaryarka wadda ta fitar da kai, Mun halaka ta, sa'an nan kuwa bãbu wani mai taimako a gare su |