Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 13 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَمَن لَّمۡ يُؤۡمِنۢ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ فَإِنَّآ أَعۡتَدۡنَا لِلۡكَٰفِرِينَ سَعِيرٗا ﴾
[الفَتح: 13]
﴿ومن لم يؤمن بالله ورسوله فإنا أعتدنا للكافرين سعيرا﴾ [الفَتح: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda bai yi imani da Allah da kuma Manzonsa ba, to, lalle Mu, Mun yi tattalin wuta mai tsananin ƙuna, domin kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai yi imani da Allah da kuma Manzonsa ba, to, lalle Mu, Mun yi tattalin wuta mai tsananin ƙuna, domin kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai yi ĩmãni da Allah da kuma Manzonsa ba, to, lalle Mũ, Mun yi tattalin wutã mai tsananin ƙũna, dõmin kafirai |