Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 14 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَلِلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ يَغۡفِرُ لِمَن يَشَآءُ وَيُعَذِّبُ مَن يَشَآءُۚ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[الفَتح: 14]
﴿ولله ملك السموات والأرض يغفر لمن يشاء ويعذب من يشاء وكان الله﴾ [الفَتح: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne, Yana gafartawa ga wanda Yake so, kuma Yana azabta wanda Yake so alhali kuwa Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne, Yana gafartawa ga wanda Yake so, kuma Yana azabta wanda Yake so alhali kuwa Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulkin sammai da ƙasã na Allah kawai ne, Yanã gãfartawa ga wanda Yake so, kuma Yanã azabta wanda Yake so alhãli kuwa Allah Ya kasance Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |