Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 12 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿بَلۡ ظَنَنتُمۡ أَن لَّن يَنقَلِبَ ٱلرَّسُولُ وَٱلۡمُؤۡمِنُونَ إِلَىٰٓ أَهۡلِيهِمۡ أَبَدٗا وَزُيِّنَ ذَٰلِكَ فِي قُلُوبِكُمۡ وَظَنَنتُمۡ ظَنَّ ٱلسَّوۡءِ وَكُنتُمۡ قَوۡمَۢا بُورٗا ﴾
[الفَتح: 12]
﴿بل ظننتم أن لن ينقلب الرسول والمؤمنون إلى أهليهم أبدا وزين ذلك﴾ [الفَتح: 12]
Abubakar Mahmood Jummi A'a kun yi zaton Annabi da muminai, ba za su komo zuwa ga iyalansu ba, har abada. Kuma an ƙawata wannan (tunani) a cikin zukatanku, kuma kun yi zato, zaton mugunta, kuma kun kasance mutane halakakku |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a kun yi zaton Annabi da muminai, ba za su komo zuwa ga iyalansu ba, har abada. Kuma an ƙawata wannan (tunani) a cikin zukatanku, kuma kun yi zato, zaton mugunta, kuma kun kasance mutane halakakku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a kun yi zaton Annabi da mũminai, bã za su kõmo zuwa ga iyãlansu ba, har abada. Kuma an ƙawãta wannan (tunãni) a cikin zukãtanku, kuma kun yi zato, zaton mugunta, kuma kun kasance mutãne halakakku |