Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 7 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَلِلَّهِ جُنُودُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَزِيزًا حَكِيمًا ﴾
[الفَتح: 7]
﴿ولله جنود السموات والأرض وكان الله عزيزا حكيما﴾ [الفَتح: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Rundunonin sammai da ƙasa na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Rundunonin sammai da ƙasa na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Rundunõnin sammai da ƙasã na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Mabuwãyi, Mai hikima |