Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 8 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَٰكَ شَٰهِدٗا وَمُبَشِّرٗا وَنَذِيرٗا ﴾
[الفَتح: 8]
﴿إنا أرسلناك شاهدا ومبشرا ونذيرا﴾ [الفَتح: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu Mun aike ka, kana mai shaida, kuma mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu Mun aike ka, kana mai shaida, kuma mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ Mun aike ka, kanã mai shaida, kuma mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi |