Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 1 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تُقَدِّمُواْ بَيۡنَ يَدَيِ ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦۖ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[الحُجُرَات: 1]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تقدموا بين يدي الله ورسوله واتقوا الله إن﴾ [الحُجُرَات: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku gabata (da kome) gaba ga Allah da Manzon Sa.* Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku gabata (da kome) gaba ga Allah da ManzonSa. Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku gabãta (da kõme) gaba ga Allah da ManzonSa. Kuma ku yi ɗã'ã ga Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai ji ne, Masani |