Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 12 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱجۡتَنِبُواْ كَثِيرٗا مِّنَ ٱلظَّنِّ إِنَّ بَعۡضَ ٱلظَّنِّ إِثۡمٞۖ وَلَا تَجَسَّسُواْ وَلَا يَغۡتَب بَّعۡضُكُم بَعۡضًاۚ أَيُحِبُّ أَحَدُكُمۡ أَن يَأۡكُلَ لَحۡمَ أَخِيهِ مَيۡتٗا فَكَرِهۡتُمُوهُۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ تَوَّابٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الحُجُرَات: 12]
﴿ياأيها الذين آمنوا اجتنبوا كثيرا من الظن إن بعض الظن إثم ولا﴾ [الحُجُرَات: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku nisanci abu mai yawa na zato. Lalle sashen zato laifi ne. Kuma kada ku yi rahoto, kuma kada sashenku ya yi gulmar sashe. Shin, ɗayanku na son ya ci naman ɗan'uwansa yana matacce? To, kun ƙi shi (cin naman). Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai karɓar tuba ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku nisanci abu mai yawa na zato. Lalle sashen zato laifi ne. Kuma kada ku yi rahoto, kuma kada sashenku ya yi gulmar sashe. Shin, ɗayanku na son ya ci naman ɗan'uwansa yana matacce? To, kun ƙi shi (cin naman). Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai karɓar tuba ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku nĩsanci abu mai yãwa na zato. Lalle sãshen zato laifi ne. Kuma kada ku yi rahõto, kuma kada sãshenku yã yi gulmar sãshe. Shin, ɗayanku nã son yã ci naman ɗan'uwansa yanã matacce? To, kun ƙĩ shi (cin nãman). Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Mai karɓar tũba ne, Mai jin ƙai |