Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 14 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿۞ قَالَتِ ٱلۡأَعۡرَابُ ءَامَنَّاۖ قُل لَّمۡ تُؤۡمِنُواْ وَلَٰكِن قُولُوٓاْ أَسۡلَمۡنَا وَلَمَّا يَدۡخُلِ ٱلۡإِيمَٰنُ فِي قُلُوبِكُمۡۖ وَإِن تُطِيعُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ لَا يَلِتۡكُم مِّنۡ أَعۡمَٰلِكُمۡ شَيۡـًٔاۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[الحُجُرَات: 14]
﴿قالت الأعراب آمنا قل لم تؤمنوا ولكن قولوا أسلمنا ولما يدخل الإيمان﴾ [الحُجُرَات: 14]
Abubakar Mahmood Jummi ¡auyawa suka ce: "Mun yi imani." Ka ce: "Ba ku yi imani ba, amma dai ku ce, 'Mun miƙawuya, imani bai gama shiga a cikinzukatanku ba. Kuma idan kun yi ɗa'a ga Allah da Manzon Sa, to, ba zai rage muku kome daga ayyukanku ba. Lalle Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡auyawa suka ce: "Mun yi imani." Ka ce: "Ba ku yi imani ba, amma dai ku ce, 'Mun miƙawuya, imani bai gama shiga a cikinzukatanku ba. Kuma idan kun yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, to, ba zai rage muku kome daga ayyukanku ba. Lalle Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡auyãwa suka ce: "Mun yi ĩmãni." Ka ce: "Ba ku yi ĩmãni ba, amma dai ku ce, 'Mun mĩƙawuya, ĩmani bai gama shiga a cikinzukãtanku ba. Kuma idan kun yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, to, bã zai rage muku kõme daga ayyukanku ba. Lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |