Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 15 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿إِنَّمَا ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ ثُمَّ لَمۡ يَرۡتَابُواْ وَجَٰهَدُواْ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۚ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلصَّٰدِقُونَ ﴾
[الحُجُرَات: 15]
﴿إنما المؤمنون الذين آمنوا بالله ورسوله ثم لم يرتابوا وجاهدوا بأموالهم وأنفسهم﴾ [الحُجُرَات: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Muminan gaskiya kawai, su ne waɗanda suka yi imani da Allah da ManzonSa, sa'an nan ba su yi shakka ba, kuma suka yi jihadi da dukiyarsu da kuma rayukansu, cikin tafarkin Allah. Waɗannan su ne masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Muminan gaskiya kawai, su ne waɗanda suka yi imani da Allah da ManzonSa, sa'an nan ba su yi shakka ba, kuma suka yi jihadi da dukiyarsu da kuma rayukansu, cikin tafarkin Allah. Waɗannan su ne masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũminan gaskiya kawai, sũ ne waɗanda suka yi ĩmãni da Allah da ManzonSa, sa'an nan ba su yi shakka ba, kuma suka yi jihãdi da dũkiyarsu da kuma rãyukansu, cikin tafarkin Allah. Waɗannan sũ ne mãsu gaskiya |