×

Lalle waɗanda ke runtsẽwar saututtukansu a wurin Manzon Allah waɗannan ne waɗanda 49:3 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hujurat ⮕ (49:3) ayat 3 in Hausa

49:3 Surah Al-hujurat ayat 3 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 3 - الحُجُرَات - Page - Juz 26

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَغُضُّونَ أَصۡوَٰتَهُمۡ عِندَ رَسُولِ ٱللَّهِ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ ٱمۡتَحَنَ ٱللَّهُ قُلُوبَهُمۡ لِلتَّقۡوَىٰۚ لَهُم مَّغۡفِرَةٞ وَأَجۡرٌ عَظِيمٌ ﴾
[الحُجُرَات: 3]

Lalle waɗanda ke runtsẽwar saututtukansu a wurin Manzon Allah waɗannan ne waɗanda Allah Yã, jarrabi zukãtansu ga taƙawa. Sunã da wata irin gãfara da ijãra mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين يغضون أصواتهم عند رسول الله أولئك الذين امتحن الله قلوبهم, باللغة الهوسا

﴿إن الذين يغضون أصواتهم عند رسول الله أولئك الذين امتحن الله قلوبهم﴾ [الحُجُرَات: 3]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle waɗanda ke runtsewar saututtukansu a wurin Manzon Allah waɗannan ne waɗanda Allah Ya, jarrabi zukatansu ga taƙawa. Suna da wata irin gafara da ijara mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle waɗanda ke runtsewar saututtukansu a wurin Manzon Allah waɗannan ne waɗanda Allah Ya, jarrabi zukatansu ga taƙawa. Suna da wata irin gafara da ijara mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle waɗanda ke runtsẽwar saututtukansu a wurin Manzon Allah waɗannan ne waɗanda Allah Yã, jarrabi zukãtansu ga taƙawa. Sunã da wata irin gãfara da ijãra mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek