Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 1 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَوۡفُواْ بِٱلۡعُقُودِۚ أُحِلَّتۡ لَكُم بَهِيمَةُ ٱلۡأَنۡعَٰمِ إِلَّا مَا يُتۡلَىٰ عَلَيۡكُمۡ غَيۡرَ مُحِلِّي ٱلصَّيۡدِ وَأَنتُمۡ حُرُمٌۗ إِنَّ ٱللَّهَ يَحۡكُمُ مَا يُرِيدُ ﴾
[المَائدة: 1]
﴿ياأيها الذين آمنوا أوفوا بالعقود أحلت لكم بهيمة الأنعام إلا ما يتلى﴾ [المَائدة: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! ku cika alkawurra. An halatta muku dabbobin jin daɗi face abin da ake karantawa a kanku, ba kuna masu halattar da farauta ba alhali kuwa kuna masu harama. Lalle ne, Allah Yana hukunta abin da yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! ku cika alkawurra. An halatta muku dabbobin jin daɗi face abin da ake karantawa a kanku, ba kuna masu halattar da farauta ba alhali kuwa kuna masu harama. Lalle ne, Allah Yana hukunta abin da yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra. An halatta muku dabbobin jin dãɗi fãce abin da ake karantãwa a kanku, bã kunã mãsu halattar da farauta ba alhãli kuwa kunã mãsu harama. Lalle ne, Allah Yanã hukunta abin da yake nufi |