×

Ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku halattar da ayyukan ibãdar 5:2 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:2) ayat 2 in Hausa

5:2 Surah Al-Ma’idah ayat 2 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 2 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تُحِلُّواْ شَعَٰٓئِرَ ٱللَّهِ وَلَا ٱلشَّهۡرَ ٱلۡحَرَامَ وَلَا ٱلۡهَدۡيَ وَلَا ٱلۡقَلَٰٓئِدَ وَلَآ ءَآمِّينَ ٱلۡبَيۡتَ ٱلۡحَرَامَ يَبۡتَغُونَ فَضۡلٗا مِّن رَّبِّهِمۡ وَرِضۡوَٰنٗاۚ وَإِذَا حَلَلۡتُمۡ فَٱصۡطَادُواْۚ وَلَا يَجۡرِمَنَّكُمۡ شَنَـَٔانُ قَوۡمٍ أَن صَدُّوكُمۡ عَنِ ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِ أَن تَعۡتَدُواْۘ وَتَعَاوَنُواْ عَلَى ٱلۡبِرِّ وَٱلتَّقۡوَىٰۖ وَلَا تَعَاوَنُواْ عَلَى ٱلۡإِثۡمِ وَٱلۡعُدۡوَٰنِۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۖ إِنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[المَائدة: 2]

Ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku halattar da ayyukan ibãdar Allah game da hajji, kuma da watã mai alfarma, kuma da hadaya, kuma da rãtayar raƙuman hadaya, kuma da mãsu nufin ¦ãki mai alfarma, sunã neman falala daga Ubangijinsu da yarda. Kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutãne ta ɗauke ku, dõmin sun kange ku daga Masallãci Mai alfarma, ga ku yi zãlunci. Kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa. Kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الذين آمنوا لا تحلوا شعائر الله ولا الشهر الحرام ولا الهدي, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الذين آمنوا لا تحلوا شعائر الله ولا الشهر الحرام ولا الهدي﴾ [المَائدة: 2]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku waɗanda suka yi imani! kada ku halattar da ayyukan ibadar Allah game da hajji, kuma da wata mai alfarma, kuma da hadaya, kuma da ratayar raƙuman hadaya, kuma da masu nufin ¦aki mai alfarma, suna neman falala daga Ubangijinsu da yarda. Kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutane ta ɗauke ku, domin sun kange ku daga Masallaci Mai alfarma, ga ku yi zalunci. Kuma ku taimaki juna a kan aikin ƙwarai da taƙawa. Kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zalunci, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi imani! kada ku halattar da ayyukan ibadar Allah game da hajji, kuma da wata mai alfarma, kuma da hadaya, kuma da ratayar raƙuman hadaya, kuma da masu nufin ¦aki mai alfarma, suna neman falala daga Ubangijinsu da yarda. Kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutane ta ɗauke ku, domin sun kange ku daga Masallaci Mai alfarma, ga ku yi zalunci. Kuma ku taimaki juna a kan aikin ƙwarai da taƙawa. Kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zalunci, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku halattar da ayyukan ibãdar Allah game da hajji, kuma da watã mai alfarma, kuma da hadaya, kuma da rãtayar raƙuman hadaya, kuma da mãsu nufin ¦ãki mai alfarma, sunã neman falala daga Ubangijinsu da yarda. Kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutãne ta ɗauke ku, dõmin sun kange ku daga Masallãci Mai alfarma, ga ku yi zãlunci. Kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa. Kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek