Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 102 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿قَدۡ سَأَلَهَا قَوۡمٞ مِّن قَبۡلِكُمۡ ثُمَّ أَصۡبَحُواْ بِهَا كَٰفِرِينَ ﴾
[المَائدة: 102]
﴿قد سألها قوم من قبلكم ثم أصبحوا بها كافرين﴾ [المَائدة: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wasu mutane sun tambaye su daga gabaninku, sa'an nan kuma suka wayi gari da su sana kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wasu mutane sun tambaye su daga gabaninku, sa'an nan kuma suka wayi gari da su sana kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku, sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai |