Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 103 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿مَا جَعَلَ ٱللَّهُ مِنۢ بَحِيرَةٖ وَلَا سَآئِبَةٖ وَلَا وَصِيلَةٖ وَلَا حَامٖ وَلَٰكِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يَفۡتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَۖ وَأَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[المَائدة: 103]
﴿ما جعل الله من بحيرة ولا سائبة ولا وصيلة ولا حام ولكن﴾ [المَائدة: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah bai sanya wata bahira ba, kuma haka sa'iba, kuma haka wasila, kuma haka hami*, amma waɗanda suka kafirta, su suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma mafi yawansu ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya wata bahira ba, kuma haka sa'iba, kuma haka wasila, kuma haka hami, amma waɗanda suka kafirta, su suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma mafi yawansu ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya wata bahĩra ba, kuma haka sã'iba, kuma haka wasĩla, kuma haka hãmi, amma waɗanda suka kãfirta, su suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma mafi yawansu bã su hankalta |