Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 101 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَسۡـَٔلُواْ عَنۡ أَشۡيَآءَ إِن تُبۡدَ لَكُمۡ تَسُؤۡكُمۡ وَإِن تَسۡـَٔلُواْ عَنۡهَا حِينَ يُنَزَّلُ ٱلۡقُرۡءَانُ تُبۡدَ لَكُمۡ عَفَا ٱللَّهُ عَنۡهَاۗ وَٱللَّهُ غَفُورٌ حَلِيمٞ ﴾
[المَائدة: 101]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تسألوا عن أشياء إن تبد لكم تسؤكم وإن﴾ [المَائدة: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku yi tambaya ga abubuwa, idan an bayyana muku (hukuncinsu) su ɓata muku rai. Kuma idan kuka yi tambaya a gare su a lokacin* da ake saukar da Alƙur'ani, za a bayyana maku. Allah Ya yafe laifi daga gare su, Allah Mai gafara ne, Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku yi tambaya ga abubuwa, idan an bayyana muku (hukuncinsu) su ɓata muku rai. Kuma idan kuka yi tambaya a gare su a lokacin da ake saukar da Alƙur'ani, za a bayyana maku. Allah Ya yafe laifi daga gare su, Allah Mai gafara ne, Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku yi tambaya ga abubuwa, idan an bayyana muku (hukuncinsu) su ɓãta muku rai. Kuma idan kuka yi tambaya a gare su a lõkacin da ake saukar da Alƙur'ãni, zã a bayyana maku. Allah Yã yãfe laifi daga gare su, Allah Mai gãfara ne, Mai haƙuri |