Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 104 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡاْ إِلَىٰ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ وَإِلَى ٱلرَّسُولِ قَالُواْ حَسۡبُنَا مَا وَجَدۡنَا عَلَيۡهِ ءَابَآءَنَآۚ أَوَلَوۡ كَانَ ءَابَآؤُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ شَيۡـٔٗا وَلَا يَهۡتَدُونَ ﴾
[المَائدة: 104]
﴿وإذا قيل لهم تعالوا إلى ما أنـزل الله وإلى الرسول قالوا حسبنا﴾ [المَائدة: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo," sai su ce: "Mai isarmu shi ne abin da muka iske ubanninmu a kansa." Shin, kuma ko da ubanninsu sun kasance ba su sanin kome kuma ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo," sai su ce: "Mai isarmu shi ne abin da muka iske ubanninmu a kansa." Shin, kuma ko da ubanninsu sun kasance ba su sanin kome kuma ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo," sai su ce: "Mai isarmu shi ne abin da muka iske ubanninmu a kansa." Shin, kuma kõ dã ubanninsu sun kasance bã su sanin kõme kuma bã su shiryuwa |