Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 108 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿ذَٰلِكَ أَدۡنَىٰٓ أَن يَأۡتُواْ بِٱلشَّهَٰدَةِ عَلَىٰ وَجۡهِهَآ أَوۡ يَخَافُوٓاْ أَن تُرَدَّ أَيۡمَٰنُۢ بَعۡدَ أَيۡمَٰنِهِمۡۗ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَٱسۡمَعُواْۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[المَائدة: 108]
﴿ذلك أدنى أن يأتوا بالشهادة على وجهها أو يخافوا أن ترد أيمان﴾ [المَائدة: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta ko kuwa su yi tsoron a ture rantsuwoyi a bayan rantsuwoyinsu. Kuma ku bi Allah da taƙawa kuma ku saurara, kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta ko kuwa su yi tsoron a ture rantsuwoyi a bayan rantsuwoyinsu. Kuma ku bi Allah da taƙawa kuma ku saurara, kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta kõ kuwa su yi tsõron a tũre rantsuwõyi a bãyan rantsuwõyinsu. Kuma ku bi Allah da taƙawa kuma ku saurara, kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne fãsiƙai |