Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 109 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿۞ يَوۡمَ يَجۡمَعُ ٱللَّهُ ٱلرُّسُلَ فَيَقُولُ مَاذَآ أُجِبۡتُمۡۖ قَالُواْ لَا عِلۡمَ لَنَآۖ إِنَّكَ أَنتَ عَلَّٰمُ ٱلۡغُيُوبِ ﴾
[المَائدة: 109]
﴿يوم يجمع الله الرسل فيقول ماذا أجبتم قالوا لا علم لنا إنك﴾ [المَائدة: 109]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da Allah Yake tara manzanni sa'an nan Ya ce: "Mene ne aka karɓa muku?" (za) su ce: "Babu ilmi a gare mu. Lalle ne Kai, Kai ne Masanin abubuwan fake |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da Allah Yake tara manzanni sa'an nan Ya ce: "Mene ne aka karɓa muku?" (za) su ce: "Babu ilmi a gare mu. Lalle ne Kai, Kai ne Masanin abubuwan fake |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da Allah Yake tãra manzanni sa'an nan Ya ce: "Mene ne aka karɓa muku?" (zã) su ce: "Bãbu ilmi a gare mu. Lalle ne Kai, Kai ne Masanin abubuwan fake |