×

Ĩsã ɗan Maryam ya ce: "Yã Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki 5:114 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:114) ayat 114 in Hausa

5:114 Surah Al-Ma’idah ayat 114 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 114 - المَائدة - Page - Juz 7

﴿قَالَ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ ٱللَّهُمَّ رَبَّنَآ أَنزِلۡ عَلَيۡنَا مَآئِدَةٗ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ تَكُونُ لَنَا عِيدٗا لِّأَوَّلِنَا وَءَاخِرِنَا وَءَايَةٗ مِّنكَۖ وَٱرۡزُقۡنَا وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلرَّٰزِقِينَ ﴾
[المَائدة: 114]

Ĩsã ɗan Maryam ya ce: "Yã Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki a kanmu daga sama dõmin ya zama ĩdi ga na farkonmu da na ƙarshenmu, kuma ya zama ãyã daga gare Ka. Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafĩfĩcin mãsu azurtawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال عيسى ابن مريم اللهم ربنا أنـزل علينا مائدة من السماء تكون, باللغة الهوسا

﴿قال عيسى ابن مريم اللهم ربنا أنـزل علينا مائدة من السماء تكون﴾ [المَائدة: 114]

Abubakar Mahmood Jummi
Isa ɗan Maryam ya ce: "Ya Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki a kanmu daga sama domin ya zama idi ga na farkonmu da na ƙarshenmu, kuma ya zama aya daga gare Ka. Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafificin masu azurtawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Isa ɗan Maryam ya ce: "Ya Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki a kanmu daga sama domin ya zama idi ga na farkonmu da na ƙarshenmu, kuma ya zama aya daga gare Ka. Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafificin masu azurtawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ĩsã ɗan Maryam ya ce: "Yã Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki a kanmu daga sama dõmin ya zama ĩdi ga na farkonmu da na ƙarshenmu, kuma ya zama ãyã daga gare Ka. Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafĩfĩcin mãsu azurtawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek