Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 113 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿قَالُواْ نُرِيدُ أَن نَّأۡكُلَ مِنۡهَا وَتَطۡمَئِنَّ قُلُوبُنَا وَنَعۡلَمَ أَن قَدۡ صَدَقۡتَنَا وَنَكُونَ عَلَيۡهَا مِنَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴾
[المَائدة: 113]
﴿قالوا نريد أن نأكل منها وتطمئن قلوبنا ونعلم أن قد صدقتنا ونكون﴾ [المَائدة: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Muna nufin mu ci daga gare shi ne, kuma zukatanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne, ka yi mana gaskiya, kuma mu kasance daga masu shaida a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Muna nufin mu ci daga gare shi ne, kuma zukatanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne, ka yi mana gaskiya, kuma mu kasance daga masu shaida a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Munã nufin mu ci daga gare shi ne, kuma zukãtanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne, kã yi mana gaskiya, kuma mu kasance daga mãsu shaida a kansa |