Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 115 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿قَالَ ٱللَّهُ إِنِّي مُنَزِّلُهَا عَلَيۡكُمۡۖ فَمَن يَكۡفُرۡ بَعۡدُ مِنكُمۡ فَإِنِّيٓ أُعَذِّبُهُۥ عَذَابٗا لَّآ أُعَذِّبُهُۥٓ أَحَدٗا مِّنَ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[المَائدة: 115]
﴿قال الله إني منـزلها عليكم فمن يكفر بعد منكم فإني أعذبه عذابا﴾ [المَائدة: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya ce: "Lalle ne Ni mai saukar da shi ne a kanku sa'an nan wanda ya kafirta daga gare ku, to, lalle ne Ni, Ina azabta shi, da wata azaba wadda ba Ni azabta ta ga kowa daga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya ce: "Lalle ne Ni mai saukar da shi ne a kanku sa'an nan wanda ya kafirta daga gare ku, to, lalle ne Ni, Ina azabta shi, da wata azaba wadda ba Ni azabta ta ga kowa daga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya ce: "Lalle ne Nĩ mai saukar da shi ne a kanku sa'an nan wanda ya kãfirta daga gare ku, to, lalle ne Nĩ, Inã azabta shi, da wata azãba wadda bã Ni azabta ta ga kõwa daga tãlikai |