×

Kuma a lõkacin da Allah Ya ce: "Yã Ĩsã ɗan Maryama! Shin, 5:116 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:116) ayat 116 in Hausa

5:116 Surah Al-Ma’idah ayat 116 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 116 - المَائدة - Page - Juz 7

﴿وَإِذۡ قَالَ ٱللَّهُ يَٰعِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ ءَأَنتَ قُلۡتَ لِلنَّاسِ ٱتَّخِذُونِي وَأُمِّيَ إِلَٰهَيۡنِ مِن دُونِ ٱللَّهِۖ قَالَ سُبۡحَٰنَكَ مَا يَكُونُ لِيٓ أَنۡ أَقُولَ مَا لَيۡسَ لِي بِحَقٍّۚ إِن كُنتُ قُلۡتُهُۥ فَقَدۡ عَلِمۡتَهُۥۚ تَعۡلَمُ مَا فِي نَفۡسِي وَلَآ أَعۡلَمُ مَا فِي نَفۡسِكَۚ إِنَّكَ أَنتَ عَلَّٰمُ ٱلۡغُيُوبِ ﴾
[المَائدة: 116]

Kuma a lõkacin da Allah Ya ce: "Yã Ĩsã ɗan Maryama! Shin, kai ne ka ce wa mutãne, 'Ku riƙe ni, ni da uwata, abubuwan bautãwa biyu, baicin Allah?" (Ĩsã) Ya ce: "Tsarkinka yã tabbata! Bã ya kasancewa a gare ni, in faɗi abin da bãbu wani hakki a gare ni. Idan nã kasance nã faɗe shi, to lalle Ka san shi, Kanã sanin abin da ke a cikin raina, kuma bã ni sanin abin da ke a cikin nufinKa. Lalle ne Kai Masanin abubuwan fake ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قال الله ياعيسى ابن مريم أأنت قلت للناس اتخذوني وأمي إلهين, باللغة الهوسا

﴿وإذ قال الله ياعيسى ابن مريم أأنت قلت للناس اتخذوني وأمي إلهين﴾ [المَائدة: 116]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da Allah Ya ce: "Ya Isa ɗan Maryama! Shin, kai ne ka ce wa mutane, 'Ku riƙe ni, ni da uwata, abubuwan bautawa biyu, baicin Allah?" (Isa) Ya ce: "Tsarkinka ya tabbata! Ba ya kasancewa a gare ni, in faɗi abin da babu wani hakki a gare ni. Idan na kasance na faɗe shi, to lalle Ka san shi, Kana sanin abin da ke a cikin raina, kuma ba ni sanin abin da ke a cikin nufinKa. Lalle ne Kai Masanin abubuwan fake ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da Allah Ya ce: "Ya Isa ɗan Maryama! Shin, kai ne ka ce wa mutane, 'Ku riƙe ni, ni da uwata, abubuwan bautawa biyu, baicin Allah?" (Isa) Ya ce: "Tsarkinka ya tabbata! Ba ya kasancewa a gare ni, in faɗi abin da babu wani hakki a gare ni. Idan na kasance na faɗe shi, to lalle Ka san shi, Kana sanin abin da ke a cikin raina, kuma ba ni sanin abin da ke a cikin nufinKa. Lalle ne Kai Masanin abubuwan fake ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da Allah Ya ce: "Yã Ĩsã ɗan Maryama! Shin, kai ne ka ce wa mutãne, 'Ku riƙe ni, ni da uwata, abubuwan bautãwa biyu, baicin Allah?" (Ĩsã) Ya ce: "Tsarkinka yã tabbata! Bã ya kasancewa a gare ni, in faɗi abin da bãbu wani hakki a gare ni. Idan nã kasance nã faɗe shi, to lalle Ka san shi, Kanã sanin abin da ke a cikin raina, kuma bã ni sanin abin da ke a cikin nufinKa. Lalle ne Kai Masanin abubuwan fake ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek