Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 16 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَهۡدِي بِهِ ٱللَّهُ مَنِ ٱتَّبَعَ رِضۡوَٰنَهُۥ سُبُلَ ٱلسَّلَٰمِ وَيُخۡرِجُهُم مِّنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِ بِإِذۡنِهِۦ وَيَهۡدِيهِمۡ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[المَائدة: 16]
﴿يهدي به الله من اتبع رضوانه سبل السلام ويخرجهم من الظلمات إلى﴾ [المَائدة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Dashi, Allah Yana shiryar da wanda ya bi yardarsa zuwa ga hanyoyin aminci, kuma Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske da izninsa, kuma Yana shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Dashi, Allah Yana shiryar da wanda ya bi yardarsa zuwa ga hanyoyin aminci, kuma Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske da izninsa, kuma Yana shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Dashĩ, Allah Yanã shiryar da wanda ya bi yardarsa zuwa ga hanyõyin aminci, kuma Yanã fitar da su daga duffai zuwa ga haske da izninsa, kuma Yanã shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |