×

Yã Mutãnen littãfi! Lalle ne, Manzon Mu yã je muku, yanã bayyana 5:15 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:15) ayat 15 in Hausa

5:15 Surah Al-Ma’idah ayat 15 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 15 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ قَدۡ جَآءَكُمۡ رَسُولُنَا يُبَيِّنُ لَكُمۡ كَثِيرٗا مِّمَّا كُنتُمۡ تُخۡفُونَ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَيَعۡفُواْ عَن كَثِيرٖۚ قَدۡ جَآءَكُم مِّنَ ٱللَّهِ نُورٞ وَكِتَٰبٞ مُّبِينٞ ﴾
[المَائدة: 15]

Yã Mutãnen littãfi! Lalle ne, Manzon Mu yã je muku, yanã bayyana muku abu mai yawa daga abin da kuka kasance kunã ɓõyewa daga Littãfi, kuma yanã rangwame daga abu mai yawa. Haƙĩƙa, wani haske da wani Littafi mai bayyanãwa yã je muku daga Allah

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأهل الكتاب قد جاءكم رسولنا يبين لكم كثيرا مما كنتم تخفون من, باللغة الهوسا

﴿ياأهل الكتاب قد جاءكم رسولنا يبين لكم كثيرا مما كنتم تخفون من﴾ [المَائدة: 15]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Mutanen littafi! Lalle ne, Manzon Mu ya je muku, yana bayyana muku abu mai yawa daga abin da kuka kasance kuna ɓoyewa daga Littafi, kuma yana rangwame daga abu mai yawa. Haƙiƙa, wani haske da wani Littafi mai bayyanawa ya je muku daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Mutanen littafi! Lalle ne, ManzonMu ya je muku, yana bayyana muku abu mai yawa daga abin da kuka kasance kuna ɓoyewa daga Littafi, kuma yana rangwame daga abu mai yawa. Haƙiƙa, wani haske da wani Littafi mai bayyanawa ya je muku daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã Mutãnen littãfi! Lalle ne, ManzonMu yã je muku, yanã bayyana muku abu mai yawa daga abin da kuka kasance kunã ɓõyewa daga Littãfi, kuma yanã rangwame daga abu mai yawa. Haƙĩƙa, wani haske da wani Littafi mai bayyanãwa yã je muku daga Allah
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek