Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 26 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿قَالَ فَإِنَّهَا مُحَرَّمَةٌ عَلَيۡهِمۡۛ أَرۡبَعِينَ سَنَةٗۛ يَتِيهُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ فَلَا تَأۡسَ عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[المَائدة: 26]
﴿قال فإنها محرمة عليهم أربعين سنة يتيهون في الأرض فلا تأس على﴾ [المَائدة: 26]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Ya ce: "To, lalle ne ita abar haramtawa ce a gare su, shekara arba'in, suna yin ɗimuwa a cikin ƙasa*. Saboda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya ce: "To, lalle ne ita abar haramtawa ce a gare su, shekara arba'in, suna yin ɗimuwa a cikin ƙasa. Saboda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya ce: "To, lalle ne ita abar haramtãwa ce a gare su, shekara arba'in, sunã yin ɗimuwa a cikin ƙasa. Sabõda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne fãsiƙai |