Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 25 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿قَالَ رَبِّ إِنِّي لَآ أَمۡلِكُ إِلَّا نَفۡسِي وَأَخِيۖ فَٱفۡرُقۡ بَيۡنَنَا وَبَيۡنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾ 
[المَائدة: 25]
﴿قال رب إني لا أملك إلا نفسي وأخي فافرق بيننا وبين القوم﴾ [المَائدة: 25]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, ba ni mallakar kowa face kaina da ɗan'uwana, sai Ka rarrabe a tsakaninmu da tsakanin mutane fasiƙai  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, ba ni mallakar kowa face kaina da ɗan'uwana, sai Ka rarrabe a tsakaninmu da tsakanin mutane fasiƙai  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Lalle ne nĩ, bã ni mallakar kõwa fãce kaina da ɗan'uwãna, sai Ka rarrabe a tsakãninmu da tsakãnin mutãne fãsiƙai  |