×

Lalle ne idan ka shimfiɗa hannunka zuwa gare ni dõmin ka kashe 5:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:28) ayat 28 in Hausa

5:28 Surah Al-Ma’idah ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 28 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿لَئِنۢ بَسَطتَ إِلَيَّ يَدَكَ لِتَقۡتُلَنِي مَآ أَنَا۠ بِبَاسِطٖ يَدِيَ إِلَيۡكَ لِأَقۡتُلَكَۖ إِنِّيٓ أَخَافُ ٱللَّهَ رَبَّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[المَائدة: 28]

Lalle ne idan ka shimfiɗa hannunka zuwa gare ni dõmin ka kashe ni, ban zama mai shimfiɗa hannuna zuwa gare ka ba dõmin in kashe ka. Lalle ne nĩ inã tsõron Allah Ubangijin tãlikai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لئن بسطت إلي يدك لتقتلني ما أنا بباسط يدي إليك لأقتلك إني, باللغة الهوسا

﴿لئن بسطت إلي يدك لتقتلني ما أنا بباسط يدي إليك لأقتلك إني﴾ [المَائدة: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne idan ka shimfiɗa hannunka zuwa gare ni domin ka kashe ni, ban zama mai shimfiɗa hannuna zuwa gare ka ba domin in kashe ka. Lalle ne ni ina tsoron Allah Ubangijin talikai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne idan ka shimfiɗa hannunka zuwa gare ni domin ka kashe ni, ban zama mai shimfiɗa hannuna zuwa gare ka ba domin in kashe ka. Lalle ne ni ina tsoron Allah Ubangijin talikai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne idan ka shimfiɗa hannunka zuwa gare ni dõmin ka kashe ni, ban zama mai shimfiɗa hannuna zuwa gare ka ba dõmin in kashe ka. Lalle ne nĩ inã tsõron Allah Ubangijin tãlikai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek